Friday, July 17
Shadow

Matar aure ta bani labarin ta yi saurayi a Tiktok kuma suna aikata duk abinda suke so, hakanan taje wajan Boka shima ya rika nemanta, yanzu dai ta dauki ciki>>Inji Sumshey

Tauraruwar me sayar da kayan mata, Sumshey tace wata matar aure ta bata labarin cewa, mijinta matafiyine, idan ya jw wajanta yayi watanni 2.

Yakan yi tafiya yaje wajan uwargidansa yayi watanni 5 ita kuma ba zata iya hakura ba.

Hakan yasa ta fara Tiktok har ta yi saurayi kuma suna aikata duk abinda suke so.

Saidai daga baya taso kashe aurenta amma mahaifiyarta ta hana.

Dan hakane ma ta fara bin boka inda shima boka ya rika amfani da ita.

Karanta Wannan  Ji dalilin da ya sa farashin fetur bai faɗi ba a Najeriya ba duk da faɗuwar sa a kasuwar duniya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *