Monday, August 10
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Tsohon Mijin Sadiya Haruna, Isa A Isa ya je kasar Saudiyya yayi Addu’ar cewa duk me masa qazafin yana Luwqdy Allah ya saka masa

Tauraron fina-finan Hausa, Isa A. Isa ya bayyana a wani Bidiyo da yake addu’a a gaban ka’aba.

An jishi yana Addu’ar Allah ya saka masa akan wadanda ke maza qazafin cewa yana Liwadi.

@isahaisah123

Allah Amen ya Rabbi 🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏

♬ original sound – Isah A Isah

A baya dai, Sadiya Haruna ta zargi tsohon mijin nata da cewa dan Luwadi ne.

Karanta Wannan  Duk da kai Malami ne amma yanzu tunda ka shiga siyasa, dole a buga ganga ka yi rawa>>Sakataren jam'iyyar APC na jihar Gombe ya gayawa Farfesa Sheikh Isa Ali Pantami

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *