
Rahotanni sun bayyana cewa, matar shahararren mawakin Amurka, Akon ta nemi ya saketa bayan da suka shafe shekaru 29 da aure.
Matar ta nemi ya biyata Yuro Miliyan €100 daga cikin kudin Mawakin.
Saidai rahotanni da ba’a tabbatar dasu ba sun ce Dala 10k kadai aka iske a asusun mawakin, saboda sauran kudadenshi duk suna hannun Mahaifiyarsa.