Friday, September 25
Shadow

Matashi Dan Shekara 30 Ya Angwance Da ‘Yar Shekara 45 A Katsina

Matashi Dan Shekara 30 Ya Angwance Da ‘Yar Shekara 45 A Katsina

Daga Comr Nura Siniya

An daura auren matashi dan shekara 30 Mustapha Pk da amaryarsa Aunty Sameera ‘yar shekara 45 a Katsina.

Allah ya sanya alkairi, Ya bada zaman lafiya da zuriyya dayyiba.

Wane fatan alheri za ku yi masu?

Karanta Wannan  Me wasan Barkwanci, Ali Art Work ya bayyana aniyarsa ta son tsayawa takarar shugaban kasa a PDP

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *