Wani matashi me suna SS a kafafen sada zumunta yace fatawar da malamai ke baiwa mata ta cewa ba zasu yi Sallah ba saboda jinin Al’ada ba daidai bace.
Matashin yace duk macen da bata Sallah saboda jinin Al’ada, Kafurace.