Friday, September 11
Shadow

Wanane kawai zai so tsayawa takara da shugaba Tinubu a 2027 saboda Tinubu Gwanine>>Inji Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima

Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya bayyana cewa, Wawa ne kadai wanda ya shirya lalata rayuwarsa zai tsaya takara da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a zaben shekarar 2027 me zuwa.

Ya bayyana hakane a wajan taron jigajigan jam’iyyar APC

Saidai yace a Dimokradiyya muke, duk me ra’ayi a iya fitowa ya tsaya takarar shugaban kasar a 2027 ya gwada sa’a.

Karanta Wannan  Tinubu Akwai Zalamar Mulki, Yanzu duk wahalar rayuwa da matsalar tsaro da sauransu da 'yan Najeriya ke ciki bai dameshi ba, zarcewa akan kujerar mulki ce a gabanashi? Inji Jam'iyyar PRP

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *