Sunday, March 16
Shadow

Matashiyar jarumar fina-finan Hausa, Radeeya Jibril ta yi aure inda tace ta yi bankwana da Fim

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Matashiyar jarumar fina-finan Hausa, Radeeya Jibril ta bayyana cewa ta daina yin fim saboda auren da ta yi.

Ta sanar da hakane a shafinta na sada zumunta inda ta godewa mutanen da suka bata gudummawa irin su TY. Shaban, da Abdulamart Mai Kwashewa da sauransu.

Ga abinda ta rubuta kamar haka:

Posted @withregram • @radeeya_jibril Assalamu alaikum barka da safiya yan uwa da masoyana ina yina kowa fatan alkairi sannan ina taya murnar shiga sabuwar shekara
SUNANA RADEEYA JIBRIL kamar yanda kuka sani
Sannan kuma ni matashiyar jaramur kannywood ce kamar yinda kuka sani to Alhamdulillah ina alfahari da kasance wata yar film
Sannan kuma zanyi anfani da wannan damar tawa tayau domin sanar daku cewa( NAYI AURE )Nagode wa Allah daya nunamin wannan rana ranar dazan bar kannywood lfy kamar yinda nashigo lfy Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah

Karanta Wannan  Ana rade-radin Budurwar Jude Bellingham Kàrùwàcè, gashi kuma har magana ta yi nisa tsakaninsu ya kaita ta gaishe da iyayensa

Dan Allah duk wanda naiwa ba daidai ba ya yafemun
Ni daman ba wanda yamun

UNCLE Ty Shaba @official_tyshaban bansan da wace kalma zan gode masa ba domin kuwa ya taka babbar rawar gani acikin rayuwa tah a kannywood wanda yaza memun bango jigo gwarzo YAYA
Ina alfahari dakai uncle Allah ubangiji yasaka maka da mafificin alkairi Allah ubangiji kaima ya duba bayanka ko bayan ranka Allah ubangiji yasaka maka da gidan aljannah Findausi Nagode @official_tyshaban

Sannan zanyi anfani da wannan damar wajen godewa @realabmaishadda Ya daukeni tamkar kanwar sa yabani gudun mawa yana farin ciki da duk wani abun alkairi dazai sameni sai dai nace Allah ubangiji yasaka masa da alkairi Allah ya kara daukaka darajar ka

Karanta Wannan  An gano wani gidan Alfarma a kasar Amurka da ake zargin Tsohon me baiwa shugaban kasa shawara kan harkar tsaro Sambo Dasuki ya siya da kudaden sata

Sannan ina mika godiya ta ga @reelumaruk wanda ya daukeni tamkar kanwar sa yabani gudun mawa mai tarin yawa da shawarwari wanda zasu anfaneni sai dai kawai nace Allah ubangiji yasaka masa da mafificin alkairi

Sannan ina mika godiya wa @abdulamart_mai_kwashewa wanda ya rike hannuna da niyyar yimun abubuwan alkairi na cigaban rayuwata gsky babu abunda zance saidai nace Allah ubangiji yasaka maka da mafificin alkairi Allah ubangiji yakara haskaka maka al’amuran

Sannan Ina mika godiya wa @ahmadbifa007 wanda Allah ya hadamu a lokaci daya ya daukeni tamkar yar uwarsa nagode yaya Ahmad Bifa mutun mai hakuri mutumin kirki

@real_mujahid_m.soja kai na daban ne Allah ubangiji yaci gaba da daga darajar ka

Karanta Wannan  Allah ya isa tsakanina da Hamster Kombat bazan taba yafe muku ba ko kabarinku na balbala da wuta>>Likitan da ya ajiye aiki a Zaria Saboda Hamster Kombat ya magantu

Ina yiwa al’ummar kannywood godiya tare da fatan alkairi Allah ubangiji ya biyawa kowa bukatun sa na alkairi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *