Mawakiyar Najeriya, Tems zata yi waka a wajan gasar cin kofin Duniya na kungiyoyi da za’a buga an jima da daddare tsakanin Chelsea da PSG.
Zata yi wakar ne a yayin hutun rabin lokaci.
Wasan dai ana tsammanin zai yi zafi sosai.