Friday, December 5
Shadow

Maza ku kiyayi kanku ku daina shan maganin karfin maza, a yau mutane 3 nasan sun sheka lahira saboda shan maganin karfin maza>>Inji Murja Kunya

Tauraruwar Tiktok, Murja Kunya ta jawo hankalin maza akan su daina shan maganin karfin maza inda tace yana kisa.

Murja tace ko a yau mutane 3 tasan sun mutu dalilin shan maganin karfin maza.

Murja tace mutum sai ya je ya asha maganin bashi da tabbas watakila matarsa sun yi fada ba zata bashi ba, a zo a samu matsala.

Ikirarin Murja na maganin maza na kisa zai iya zama gaskiya dan kuwa akwai rahotanni da yawa akan hakan.

Karanta Wannan  Mun dakile yunkurin barkewar Rikicin addini tsakanin kungiyoyin Addinin Musulunci 2 bayan rasuwar Dr. Idris Dutsen Tanshi>>Inji Hukumar 'Yansanda

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *