Tuesday, March 17
Shadow

Me magana da yawun tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai yayi cikakken bayani kan rashin Lafiyar dake damun El-Rufai a ind yake tsare

Muyiwa Adekeye me magana da yawun tsohon Gwamnan jihr Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai, yayi cikakken bayani kan halin da El-Rufai ya ke ciki a inda yake tsare a hannun ICPC.

Ya bayyana cewa, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai yayi fama da zubar jini ta yancinsa.

Sannan an hana matarsa ta kai masa abinci kai tsaye, saidai ta baiwa wani jami’i ya mika masa.

Adekeye yace sun mikawa kotu korafin neman a bayar da belin Malam Nasiru Ahmad El-Rufai.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: A akidar Ahlussunah da kuma koyarwar Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) babubinda akace talakawa su dumama Shuwagabannin, kamar yanda Sheikh Salihu Zaria ke cewa>>Inji Dr. Jamilu Aliyu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *