Crypto da Hausa yana nufin wani Abu dake a sirrance Wanda ba’a bayyanashi ba.
To idan aka CE cryptocurrency hakan na nufin kudin boye kenan ko kudin yanar gizo Wanda ba’a tabasu a zahiri.
Su wadanna kudade ana hada-hadarsu ne a yanar gizo ba tare da an rike su a hannu ba kuma ba gwamnatice me saka dokar yanda za’a yi amfani dasu ba.
Misalin kudin Cryptocurrency shine bitcoin, Solana, da sauransu.