Wednesday, January 15
Shadow

Menene sunan aya da turanci

Sunan Aya da Turanci Tiger Nuts.

Kuma tana da amfani da yawa a jikin mutum.

Tana taimakawa maza wajan kara karfin mazakuta.

Tana taimakawa wajan samun haihuwa.

Tana maganin basir.

Tana taimakawa lafiyar zuciya.

Tana hana fata tsufa.

Tana taiamkawa wajan rage kiba.

Tana taimakawa mata wajan gyaran fata.

Yana taimakawa lafiyar gashi.

Ana cin aya kai tsaye.

Ana kuma hada ta da dabino.

Ana yin kunun ta da sauran hanyoyin Amfani da ita.

Karanta Wannan  Amfanin aya ga maza

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *