
Tauraruwar kafafen sada zumunta, Saifan Maikyau ta jawo hankalin sauran mata da cewa su daina saka hoton sojan ruwa, AM. Yerima suna cewa, suna sonsa saboda mijintane.
Mata da dama ne suka rika saka hoton sojan tun bayan Tirka-Tirkar da yayi da ministan Abuja, Nyesom Wike ya hanashi shiga fili.
Lamarin ya dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta.
