Wednesday, January 15
Shadow

Mining din Memefi sun daga ranar shiga kasuwa

Shahararren minin din nan na Memefi da ake yi a Telegram sun sanar da daga shiga kasuwa daga ranar 9 ga wata zuwa 30 ga watan October.

Sun sanar da cewa suna kokarin kyautatawa masu yin Mining dinsu ne shiyasa suka dauki wannan mataki.

Sun kara da cewa,kasancewar sun ga yanda wasu coins suka shiga kasuwa suka kuma batawa mabiyansu rai shine suke kokarin kaucewa hakan.

Sun bayar da tabbacin zasu shiga kasuwa manya-manya guda 6 akwai kuma na 7 wanda zuwa yanzu suna kokarin shima ya tabbata, wanda akwai tsammanin Binance ne.

Sun kara da cewa za’a iya ci gaba da Mining dan har yanzu basu yi Snapshot ba.

Karanta Wannan  Mining da zasu bayar da $10,000 nan da 1 November

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *