Friday, February 13
Shadow

Ministan Ayyuka, Dave Umahi ya jawo cece-kuce bayan da ya tsayar da dansa takarar Shugaban karamar hukuma

Ministan Ayyuka, Dave Umahi ya tsayar da dansa, Osborne Nweze Umahi takarar shugaban karamar hukumar Ohaozara, a jihar Ebonyi.

Lamarin ya jawo cece-kuce inda ake ta tambayar shin ko siyasar Najeriya ta koma gado ne?

Karanta Wannan  Wasan Kwaikwayo ne ya kawo Sanata Natasha Akpoti majalisa har ta yi kokarin shiga>>Inji majalisar Dattijai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *