Kungiyar kiristoci ta CAN ta bayyana cewa, sun daina bargabar da suke akan mulkin Muslim-Muslim.
Kungiyar reshen Arewa ce ta bayyana hakan ta bakin shugabanta, Reverend Yakubu Pam.
Ya bayyana cewa a yanzu sun daina Adawa da Gwamnatin ta Tinubu saboda yanda ta kewa kowane addini Adalci. Yace amma har yanzu suna kira ga Gwamnatin data baiwa kirista babban mukami dan ya wakilci bangaren kiristocin kasarnan.