Tuesday, September 22
Shadow

Kalli Bidiyon: Ministan Abuja, Nyesom Wike na shan suka saboda kin yadda ya sha ruwan sabon fanfon da ya kaddamar a Karu Abuja

Ministan babban Birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike na shan suka saboda kin yadda ya sha ruwan fanfo da ya kaddamar a Karu dake Abuja.

An ga ministan tare da mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima da sauran mukarraban Gwamnati.

Su uku suka dauki kofi suka debi ruwan fanfon amma yayin da sauran suka sha, Shi Wike yaki yadda yasha.

Karanta Wannan  Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un: Kalli Bidiyon yanda Khàrìn da Tshàgyèràn Dhàjì suka kaiwa Shingen tsaro na jami'an Immigration a jihar Kebbi, abin ba Kyàn Gànì

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *