Friday, August 28
Shadow

Mun Yi Zaton Za’a Bashi Minista ~ ‘Yan Kwankwasiyya Sun Yiwa Gawuna Shăgúbe Kan Muƙamiń Da Tinubu Ya Bashi

Mun Yi Zaton Za’a Bashi Minista ~ ‘Yan Kwankwasiyya Sun Yiwa Gawuna Shăgúbe Kan Muƙamiń Da Tinubu Ya Bashi

“Babu ofis, Babu albáshi, alawus sau ɗaya káwai a shékara wanda hákan ma sai an samu sahalewar mataimakiń shugabań jami’a.” Inji su

Menene ra’ayinku?

Karanta Wannan  Serap ta ba wa gwamnan Neja wa'adin janye umarnin rufe rediyon Badeggi FM

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *