Friday, December 26
Shadow

Muna aiki tare da Gwamnatin Najeriya dan kawo karshen Shekye Kiristoci da ake a kasar>>Inji Sakataren Ma’aikatar Yàqì ta kasar Amurka

Sakataren ma’aikatar yaki ta kasar Amirka, Pete Hegseth ya bayyana cewa ya gana da me baiwa shugaban kasa shawara akan harkar tsaro na Najeriya, Malam Nuhu Ribadu.

Yace zasu yi aiki tare dan kawo karshen Khisan Kyiyashi da akewa Kiristoci a Najeriya.

Ya bayyana hakane a shafinsa na X.

Saidai da yawa musamman Inyamurai basu ji dadin wannan labari ma inda su a sonsu basu so Gwamnatin Amurka ta saurari Gwamnatin Najeriya ba.

Karanta Wannan  Kungiyar Malaman Jami'a ta ASUU ta sanar da janye yajin aiki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *