
Sabon shugaban jam’iyyar APC, Farfesa Nentawe Yilwatda ya bayyana cewa, jam’iyyar tasu taci ta lashe zaben shugaban kada na shekarar 2027.
Ya bayyana hakane bayan da aka rantsar dashi a jiya.
Farfesa Nentawe Yilwatda yace a karkashin shugabancinsa, za’a ga karin shigar manyan ‘yan siyasa jam’iyyar APC.
Ya sha Alwashin mayar da jam’iyyar APC jam’iyya abin Alfahari ga Najeriya baki daya.