Friday, December 26
Shadow

Mushen Jaki, Alade akan Bola tafi gawar wannan Mutumin da ya Ràsù bayan ya gama koyar da Shirka>>Inji Wannan matashin

Wannan matashin ya bayyana cewa Mushen Jaki akan Bola tafi gawar Wannan malamin( wanda da yawa suka fassara cewa da Sheikh Dahiru Usman Bauchi yake) duk da yake bai kira suna ba.

Ya bayyana cewa su a wajansu dama ya dade da mutuwa.

https://www.tiktok.com/@student_yusuf_ismail__/video/7577365501735603463?_t=ZS-91ke3LdKWll&_r=1
Karanta Wannan  Jihar Delta ta yi dokar hana Ma'aikatan jihar Tara gemu da yawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *