Rahotanni sun watsu sosai cewa shahararren dan Tiktok,Umar Bush ya tafi Legas dan halartar taron bikin mawaki Davido.
An ganshi a jirgin sama shi da mabiyansa yayin da suke kan hanya.
Saidai bayan sun sauka, an ga Umar Bush da shigar Turawa a cikin gidan rawa, watau Club yana chashewa,wasu sun bayyana lamarin da cewa bai kamata ba inda wasu suka yaba.
Abindai jira aa gani yanzu shine haduwar Umar Bush da mawaki Davido.