Friday, December 5
Shadow

Na Buhari na da tsaurin Addini, Kawai sai wata rana naji yace ‘Jesus Christ of Nazareth,’>>Inji Fasto Tunde Bakare

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[“local”],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Fasto Tunde Bakare wanda tsohon mataimakin tsohin shugaban kasa, Marigayi Muhammadu Buhari ne a takarar da yayi a shekarar 2021, yace Shugaba Buhari bashi da tsaurin addini.

Fasto Bakare ya bayyana hakane yayin hirar da aka yi dashi a Channels TV inda yace shima yayi tsammanin Buharin na da tsauri akan addini.

Bakare yace bayan da aka kaddamar da yakin neman zaben Buhari a Kaduna sun koma gidan Buharin inda Buharin ya rika safa da marwa sai kuma can yaji yace Allah ne shaidarsa ‘Jesus Christ of Nazareth,’

Fasto Bakare yace cikin mamaki ya cewa Buhari Ranka ya dade menene haka? Sai Buharin yace masa ai Jesus ba naka ne kai kadai ba.

Karanta Wannan  Kadaici na kai mutane 871,000 zuwa lahira duk shekara>>WHO

Fasto Bakare yace Buhari ya zagaye kansa sa kiristoci inda yace Masu gadinsa jami’an tsaro Kiristoci ne, Hakanan direbansa dake tukashi tsawon shekaru 10 kirista ne.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *