Tuesday, September 15
Shadow

Kalli Bidiyon: Farfesa Isa Ali Pantami ya kira matashiya ‘yar Tiktok ya mata fada bayan barin bangarensa ta koma bangaren Jamilu Gwamna

Bidiyon murya na dan takarar Gwamnan jihar Gombe, Farfesa Isa Ali Pantami yanawa ‘yar Tiktok Zee Gombe fada bayan ganinta tare da ‘yan APC ya karade kafafen sada zumunta.

An ji Malam Yana ce mata dama ta zo wajansu ta ci amanarsu ne?

Saidau daga baya an ganta ta koma wajan Malam Din.

Rahotanni sun ce a baya an ga hotunanta da Jamilu Gwamna ne wanda sune suka Harzuka malam har ya kirata.

@garkuwamatasa01

Siyasa mug in wasa….. Yadda ta kaya tsakanin Prof. Pantami da Wata yar TikTok Zee Gombe, gaskiya yarinyar nan taci amana!

♬ original sound – Zulkifilu Dalhatu
Karanta Wannan  Alhamdu Lillah Addinin Musulunci ya samu ƙaruwa, wata budurwa ƴar kimanin shekaru 16 ƴar ƙabilar Igbo ta karɓi addinin Musulunci da sanyin safiya, ta canza suna zuma Maryam

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *