Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana cewa, ya roki Allah idan dai har idan ya samu mulki ba zai yi Adalci ba, Kada Allah ya bashi.
Ya bayyana hakane a wani Bidiyonsa dake ta yawo a kafafen sada zumunta.