Wednesday, April 8
Shadow

Nafi son Rarara da Mahaifina>>Inji Wannan matashin

Wannan matashin Ya bayyana cewaz ya fi son Mawakin Siyasa Rarara da mahaifinsa.

Ya bayyana hakan a wani Bidiyon Tiktok da ya watsu sosai.

@djaribaba5

da babanku da rara wakafiso@Dauda Kahutu Rarara @Aishatulhumairah @A.A.Bash @Mubarak Dabai @RABI’U GARBA GAYA @jagwa kano 24 @AL-HIKIMAH

♬ original sound – dj-ari-baba 24
Karanta Wannan  Da Duminsa: An bayyana sunayen sojoji 16 da suka yi yunkurin yiwa shugaba Tinubu Jhuyin Mulki, Duk 'yan Arewa ne

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *