Thursday, December 25
Shadow

Najeriya zata fita daga talaucin da tae fama dashi>>Inji Shugaba Tinubu

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayar da tabbacin cewa, Najeriya zata fita daga Talaucin da take fama dashi.

Ya bayyana hakane ranar Laraba a wajan taron kungiyar mawallafa jaridu ta Najeriya.

Yace lallai Najeriya na fama da talauci amma kuma ba zata kasance cikin Talauci ba nan da shekaru masu zuwa.

Shugaban ya bayyana cewa, Gyare-Gyaren da ya dauko suna da tsauri da wahala amma ya daukosu ne da gyaran Tattalin Arzikin Najeriya.

Karanta Wannan  Mahaifin Rahama Sa'idu ya bata watanni 3 ta fito da mijin aure bayan da ta bude babban shago a Abuja

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *