Thursday, September 10
Shadow

Nan Lionel Messi ne ya tsokani wani dan wasa amma ba’a masa komai ba

Lionel Messi ya tsokani wani dan wasa amma ba’a masa komai ba.

An ga yanda Messin ya fara nuna dan wasan da hannu inda dan wasan ya wuce ya gyaleshi.

Amma a yayin da dan wasan ke wucewa, sai Messi ya talleshi a qeya.

Saidai ko katin gargadi ba’a baiwa Messi ba, kawai an rabasu fadanne.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Abinda ya faru da Atiku yayin da yake aikin Umrah da ya dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *