Friday, December 5
Shadow

Neman Shawara: Zuciyata tana gaya min in shiga Addinin Musulunci, ku bani Shawara>>Inji Moses TheCEO

Tauraron Tiktok, Moses the CEO ya bayyana cewa, zuciyarsa na gaya masa ya karbi Addinin Musulunci.

Ya bayyana hakane a wani Bidiyonsa inda yace yana neman shawarar mutane aka ko ya bi abinda zuciyarsa ke gaya masa ko kuwa a’a?

https://www.tiktok.com/@theceo011/video/7548189932834114838?_t=ZS-8zk5358A54r&_r=1

Mosea dai na kawo labaran abubuwan dake faruwa ne a fadin Duniya.

Karanta Wannan  Harin da ya kashe mutum 10 a New Orleans ba na ta'addanci ba ne - FBI

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *