Wednesday, April 29
Shadow

Ni a wajena bana goyon bayan janye ‘yansanda daga baiwa manyan mutane a kasarnan Kariya>>Inji Sanata Aliyu Wamako

Sanata Aliyu Wamako ya bayyana cewa, baya goyon bayan janye jami’an ‘yansanda daga baiwa manyan mutane kariya.

Ya bayyana hakane a zaman zauren majaliaar Dattijai.

Sanata Wamako yace dalili kuwa shine masu garkuwa da mutane hankalinsu zai koma kan manyan mutanen su fara sacesu.

Ya bayyana cewa ya kamata a tashi tsaye a yaki masu sata da kashe mutanen ne ba a rika binsu da lalama ba.

Karanta Wannan  Matashin Dan Kwallon Nijeriya Kenan, Anas Yusuf Mai Shekaru 21, Wanda Yanzu Haka Suke Wakiltar Nijeriya A Gasar CHAN 2025

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *