Thursday, December 25
Shadow

Ni Bayera bene Musulmi, Kuma sai na tabbatar an fara amfani da shari’ar Musulunci a Jihohin Yarbawa saboda fiye da rabin yarbawa musulmai ne

Wannan bayeraben yace fiye da Rabin Yarbawa Musulmai ne dan haka sai ya tabbatar an fara amfani da shari’ar Musulunci a jihohin Yarbawa.

Ya bayyana cewa, kuma nan da shekaru 20 sai ya tabbatar duka Yarbawa sun zama musulmai.

Karanta Wannan  Gobara ta tashi a makarantar Qur'ani ta Sheikh Dahiru Bauchi dake Rafin Albasa, Bauchi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *