Saturday, June 27
Shadow

Ni Bayera bene Musulmi, Kuma sai na tabbatar an fara amfani da shari’ar Musulunci a Jihohin Yarbawa saboda fiye da rabin yarbawa musulmai ne

Wannan bayeraben yace fiye da Rabin Yarbawa Musulmai ne dan haka sai ya tabbatar an fara amfani da shari’ar Musulunci a jihohin Yarbawa.

Ya bayyana cewa, kuma nan da shekaru 20 sai ya tabbatar duka Yarbawa sun zama musulmai.

Karanta Wannan  Duk da yawan Gwamnonin da ka tara ba zaka kai labari ba a 2027>>Kwankwaso ya gayawa Shugaba Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *