Sunday, May 25
Shadow

Ni kiristane amma har yanzu ina taba addinin gargajiya da tsafe-tsafe>>Inji tsohon shugaban kasa Obasanjo

Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa, shi kiristane amma har yanzu yana taba addinin gargaji na bautar wani gunki da ake cewa Ifa.

Obasanjo yace kamin zuwan addinin kiristanci da Musulunci suna da Ifa kuma duk wnda ya zagi Ifa zai ce shi wawane.

Ya bayyana cewa, shi bai wasa da al’ada saboda abincinmu, tufafi da yaren Yarbawa duk suna da muhimmanci a wajansa.

Karanta Wannan  'Yansanda a jihar Katsina sun dakile yunkurin gàrkùwà da mutane inda suka kubutar da mutane 21

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *