Tuesday, May 19
Shadow

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani ya bayyana dalilin da yasa yayi sulhu da ‘yan Bìndìgà

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani ya bayyana dalilin da yasa yayi sulhu da ‘yan Bindiga a jiharsa.

Gwamnan ya bayyana hakanne a hirar da BBChausa ta yi dashi.

Ya bayyana cewa, yayi sulhu da ‘yan Bindigar ne saboda ko da mutum daya aka kashe sai Allah ya tambayeshi.

Ya kara da cewa, Basu baiwa ‘yan Bindigar ko sisi ba sannan kuma sun saki wadanda suka yi garkuwa dasu.

Yace harkar kasuwanci da noma na ci gaba da habaka tun bayan lamarin.

Karanta Wannan  Allah Sarki: Kalli Bidiyo yanda Adam A. Zango ya dawo ya ci gaba da fim bayan kammala jinya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *