Monday, March 16
Shadow

Ni Madugu ne, nasan hanya, dan haka ku biyoni in kaiku Tudun Min Tsira>>Tinubu

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa shi Madugune wanda ya san hanya dan haka yayi kira ga ‘yan Najeriya da su bishi ya kaisu Tudun Mun tsira.

Shugaban kasar ya bayyana hakane a waja wani jawabi da yayi ga ‘yan jam’iyyar APC a babban taron da jam’iyyar ta gudanar.

https://www.youtube.com/watch?v=_il2fpvHoow?si=9rXDxS3JBCuoZnKv

Hakanan yace masu kukan za’a mayar da Najeriya jam’iyya daya yace mutane ne suna cikin jirgi suna ganin zai nutse shiyasa suke tserewa.

Karanta Wannan  Hoto:Wannan mutumin ya mutu a dakin Otal bayan yin lalata da karuwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *