
Tauraron mawakin Hausa, Ali Jita ya bayyana cewa shi a wajansa Waka ba Haramun bace.
Yace kuma shi yana tunanin wakar da yake ce zata kaishi Aljannah.
Saidai yace a duk sanda ya gano waka Haramunce zai hakura ya daina yi.
Ya bayyana hakane a Tiktok Live da suka yi shi da Soja Boy.