Friday, September 4
Shadow

Ni na yi imani, Waka halalce kuma wakar da nake yi zata kaini Alhannah, amma duk randa na gane waka Haramun zan daina yi>>Inji Ali Jita

Tauraron mawakin Hausa, Ali Jita ya bayyana cewa shi a wajansa Waka ba Haramun bace.

Yace kuma shi yana tunanin wakar da yake ce zata kaishi Aljannah.

Saidai yace a duk sanda ya gano waka Haramunce zai hakura ya daina yi.

Ya bayyana hakane a Tiktok Live da suka yi shi da Soja Boy.

Karanta Wannan  Hukumar Hizbah Ta Jihar Kano Ta Haramta Sauraron Wakar Hamisu Breaker Mai Suna 'Amanata' inda tace Zìnà wayar ke nunawa dan haka Haramunne sauraronta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *