Sunday, December 14
Shadow

Nifa ba da son raina na dawo Najeriya ba, garkuwa dani aka yi>>Inji Nnamdi Kanu

Shugaban kungiyar IPOB, Nnamdi Kanu ya bayyana cewa ba da son ransa ya dawo Najeriya, garkuwa dashi aka yi.

Ya bayyana hakane a yayin zaman kotu dake sauraren kararsa.

Yace kuma shi ya kafa kungiyar ESN ne dan su baiwa iyayensu dake shiga daji kariya ba dan su kaiwa kowa hari ba.

Da aka tambayeshi game da hare-haren da aka kai kan jami’an tsaro da sauran hukumomin Gwamnati, Nnamdi Kanu yace bai san da wannan ba dan shi baya tayar da Fitina.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Mun dawo mun ci gaba da sayar da man fetur da kudin Naira>>Inji Matatar man Dangote, kasa da awanni 24 bayan da tace ta dakatar da sayar da man da kudin Naira

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *