Thursday, April 2
Shadow

Nifa sai kun yi hakuri, Dama can Turanci na fara iyawa, Sai da na kai shekaru 9 sannan na fara koyon Hausa>>Inji Maryam Labarina

Tauraruwar Fina-finan Hausa, Fatima Hussain wadda aka fi sani da Maryam Labarina tace sai an yi hakuri da ita dan kuwa Turanci ta fara iyawa.

Ta bayyana hakane a wata hira da aka yi da ita a Gabon Show.

tace sai da ta kai shekaru 9 ne sannan ta fara koyon Hausa wanda dalilin hakane ma yasa kakarta ta saka mata sunan ba hausa.

Tace dan haka ne ake yawan jin tana saka turanci a cikin maganganunta.

Karanta Wannan  Shugaban Kwamitin Da'a na majalisar Dattijai zai bar jam'iyyar sa ta Labour Party zuwa APC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *