Saturday, October 3
Shadow

Nine Halastaccen Shugaban Jam’iyyar ADC, kuma rade-radin da ake cewa wai na ajiye mukami na karyane, sai naga bayansu>>Inji Nafiu Bala da ya kai su Atiku, Kwankwaso, El-Rufai da Malami kotu yace shine shugaban ADC kwace suka masa

Nafiu Bala wanda yake ikirarin shine halastaccen shugaban rikon gwarya na jam’iyyar ADC ya bayyana cewa, rade-radin da ake yi cewa ya dauka daga mukaminsa ba gaskiya bane.

Nafiu Bala dai shine ya kawo rikici a jam’iyyar ADC inda ya kai jiga-jigan Adawa kotu.

Yace da tsohon shugaban jam’iyyar zai sauka, shi ya barwa rikon kwarya.

Karanta Wannan  Karin bayani game da halin da kakakin majalisar Dattijai Godswill Akpabio ke ciki bayan da a Yànkyè jìykyì ya fàdì aka garzaya dashi Asibitin Landan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *