Friday, December 5
Shadow

Nura M. Inuwa ya mika ta’aziyyar rasuwar Aminu Dantata

Tauraron mawakin Hausa, Nura M. Inuwa ya mika ta’aziyyar rasuwar Attajirin Kano, Aminu Dogo Dantata.

Nura ya wallafa sakon a shafinsa na sada zumunta.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Matashi ya dauki hankula bayan da yayi Wuf da Hajiya Babba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *