Sunday, December 22
Shadow

Shin Allah yana yafe laifin zina?

Zina
Da Sunan Alah mai rahama mai jinkai, dukan yabo da girmamawa sun tabbata ga Allah ubangijin talikai. Ina shaidawa babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, kuma Annabi Muhammad(SAW) Manzonsa ne. Shin ka taba yin Zina, kana da niyyar yi bisa sanin cewa haramun ce amma ka tuba daga baya? Shin Allah yana yafe laifin Zina idan aka tuba? Zina na daya daga cikin manyan laifuka a addinin musulunci. Allah madaukakin sarki ya fada mana a Qur'ani cewa,' Kada ku kusanci Zina, Alfashace kuma hanya ce ta shedan' Qur'an 17:32. Hakanan kuma Allah madaukakin sarki na cewa 'Kuma Wadannan da basu hada Allah da wani ba wajan bauta, basu kashe ran da Allah ya hana a kashe ba, saidai bisa gaskiya, kuma basu aikata Zina ba. Amma duk wanda ya aikata haka, zai gamu da Azaba. Zai gamu da Azaba n...

Yanda mace zata yi kukan shagwaba

Soyayya
Macen da bata da shagwaba ta samu nakasu a wajan cikar dabi'arta. Ya kamata mace ta iya gwaba ma mijinta. Guraren da ya kamata mace ta yiwa mijinta shagwaba: Guraren da ya kamata mace tawa mijinta Shagwaba sun hada da Wajan rokon wani abu daga wajen mijinta. Wajan Hira ta soyayya, misali idan miji zai tafi wajan aiki ko kasuwa, ya kamata su rabu da matarsa tana mai shagwaba sosai. Hakanan wajan Kwanciya ma ya kamata mace ta rikawa namiji shawagaba sosai. Shagwaba daga kallo take farawa, irin kallon da zaki rikawa mijinki kadai ya isa ya tayar masa da hankali. Sannan sai magana a hankali da kuma uhum..uhum dinnan kin gane dai. Jikinki ma yana shawagaba, wajan juyashi da jiginawa mijinki duk abubuwan da suka dace duk dan ki jawo hankalinsa. Ya kamata mace ta iya na...
Masoya Aminu Ado Bayero sun yi Sallar Rokon Allah ya dawo dashi kan sarautar Kano

Masoya Aminu Ado Bayero sun yi Sallar Rokon Allah ya dawo dashi kan sarautar Kano

Duk Labarai, Kano
Masoya tsohon sarkin Kano, Aminu Ado Bayero sun yi Sallah inda suka roki Allah ya dawo dashi kan sarautar Kano. Ranar Alhamis ne dai majalisar Kano ta soke dokar data kirkiro masarautu 4 a Kano sannan ta sauke Aminu Ado Bayero inda aka dawo da tsohon Sarki, Muhammad Sanusi II kan karagar Sarautar. Saidai Aminu Ado ya koma Kano inda ya je gidan Nasarawa ya kafa fadarsa acan, kuma masoyansa sun mai maraba. An ga masoyan Tsohon sarkin da yawa suna Sallah inda suke rokon Allah ya dawo dashi kan karagar sarautar Kano.
Bidiyo Da Duminsa: Zanga-zanga ta barke a Kano inda ake kone-konen Tayoyi

Bidiyo Da Duminsa: Zanga-zanga ta barke a Kano inda ake kone-konen Tayoyi

Duk Labarai, Kano
Zanga-zanga ta barke a Kano kan rikicin sarautar da ya faru a jihar. An ga wasu matasa dauke da kwalaye inda suke ihun basa so. An kuma ga an kunnawa taya wuta a karkashin wata fastar Abba da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu. https://twitter.com/daily_trust/status/1794756398351356238?t=lWt28qaBdF9DMh57LPzSgw&s=19 Daily Trust ta wallafa bidiyon wanda ya nuna abinda ke faruwa. A wani bidiyon kuma an ga matasan na kabbara: Jaridar dai tace matasan dake zanga-zanga suna neman a sake dawo da Sarki, Aminu Ado Bayero ne kan karagar Mulkin Kano: https://twitter.com/daily_trust/status/1794760364070187113?t=-yPmQeNl8DbliJ5gkTzO7Q&s=19 Lamari dai ya kazancene bayan da Aminu Ado Bayero ya dawo Kano kuma ya sauka a gidan sarki dake Nasarawa.
Karanta Jadawalin Daraktoci 14 da CBN suka kora daga aiki

Karanta Jadawalin Daraktoci 14 da CBN suka kora daga aiki

Duk Labarai
Wadannan Daraktocine da babban bankin Najeriya, CBN ya kora daga aiki su 14. A kwanannan ne dai aka samu rahoton cewa, CBN din ta kori ma'aikata 200 da suka hada da manya da kanana. Clement Oluranti Buari, Director, Strategy Management Dr Blaise Ijebor, Director, Risk Management Lydia Ifeanyichukwu Alfa, Director, Internal Audit Jimoh Musa Itopa, Director, Capacity Development Muhammad Abba, Director, Human Resources Rabiu Musa, Director, Finance Dr Mahmud Hassan, Director, Trade & Exchange Dr Ozoemena S. Nnaji, Director, Statistics Dr Omolara Duke, Director, Financial Markets Chibuike D. Nwaegerue, Director, Other Financial Institutions Supervision Chibuzo A. Efobi, Director, Payments System Management Haruna Bala Mustafa, Director, Financial Pol...