Kalli Bidiyon: Akwai Masu Shyekye mu daga cikin mu Kiristoci ba musulmai ne kadai ba>>Inji Grace
Wata Kirista me suna Grace daga jihar Adamawa ta bayyana cewa a cikin kiriatoci akwai 'yan ta'adda.
Ta bayyana hakane a wani Bidiyo data wallafa inda take bayar da misali da wani malamin coci da aka kama.
Tace kirista ne ke kasbe juna su.
https://www.tiktok.com/@gracecharles792/video/7573998892400790791?_t=ZS-91XPgZRdt0S&_r=1








