Monday, March 2
Shadow
Kungiyar Likitocin Najeriya sun baiwa Gwamnatin tarayya awa 24 ta biya musu bukatunsu

Kungiyar Likitocin Najeriya sun baiwa Gwamnatin tarayya awa 24 ta biya musu bukatunsu

Duk Labarai
Kungiyar Likitocin NARD tace ta baiwa Gwamnatin tarayya awanni 24 ta biya mata bukatunta. Hakan na zuwane bayan da kungiyar ta baiwa gwamnatin kwanaki 10 wanda suka kare a ranar 10 ga watan Satumba. Kungiyar ta bayyana hakane bayan zaman taron da ta yi na tsawon awanni 6 ranar Laraba. Shugaban kungiyar, Dr. Tope Osundara ya tabbatar da hakan inda yace suna sane da alkawarin biya musu bukatunsu da gwamnati ta yi amma suna son gani a kasa. Kungiyar tace idan a karshen ranar Alhamis basu ga hakkokinsu da suke bi ba, ranar Juma'a zasu tashi da yajin aiki.
Kalli Bidiyon kala-kala, hadda wadanda baku gani ba na matashiya, Iftihal da aka saba gani da Hijabi amma rana daya sai aka ganta tana rawa da mawaka

Kalli Bidiyon kala-kala, hadda wadanda baku gani ba na matashiya, Iftihal da aka saba gani da Hijabi amma rana daya sai aka ganta tana rawa da mawaka

Duk Labarai
Matashiya, Iftihal ta dauki hankula sosai musamman a kafafen sada zumunta saboda an saba ganinta da hijabi, Kwatsam sai gata tare da mawaka tana rawar badala. Da farko dai mutane sun yi tsammanin ba ita bace, amma daga baya sai na kusa da ita suka tabbatar da cewa itace. https://www.tiktok.com/@iftih_al/video/7545218306052050197?_t=ZS-8zdONlzZCkL&_r=1 Idan mutum ya duba shafinta na Tiktok, kullun a cikin Hijabi take Bidiyo ba zaka taba tsammanin zata aikata hakan ba. Saidai wata majiya tace tabbas Iftihal ce a wannan Bidiyon wakar da suka yi da su Soja Boya wanda dama ya saba yin wakokin batsa. https://www.tiktok.com/@bigdoxxx/video/7543296405230669072?_t=ZS-8zdNxwT05fl&_r=1 https://www.tiktok.com/@bigdoxxx/video/7542558293483408641?_t=ZS-8zdNojDpwpt&_r=...
Kalli Bidiyo: Zan iya baiwa wannan saurayin nawa Abubuwan dake kirjina ya sha, Inji Wannan budurwar

Kalli Bidiyo: Zan iya baiwa wannan saurayin nawa Abubuwan dake kirjina ya sha, Inji Wannan budurwar

Duk Labarai
Wannan matashiyar ta bayyana cewa, zata iya baiwa wannan saurayin nata nonuwanta ya sha. Ta bayyana hakane bayan da aka mata tambayar cewa idan saurayin nata yana kwance ba lafiya zata iya bashi nononta ya sha? Ta amsa da cewa Eh. Aka kuma tambayeta ko da a gaban mutanene? Ta kuma amsa da cewa Eh. https://www.tiktok.com/@sarham.fresh/video/7489552335530642743?_t=ZS-8zdGOITjDqD&_r=1 Da yawa dai sun yi Allah wadai da wannan kalamai nata.
Ko aure na yi ba zan iya daina Shan Shiysha ba>>Inji Alpha Charles Borno

Ko aure na yi ba zan iya daina Shan Shiysha ba>>Inji Alpha Charles Borno

Duk Labarai
Tauraruwar Tiktok, Alpha Charles Borno ta lissafo abubuwan da ba zata iya dainawa ba ko da ta yi aure. Daga cikin su akwai masifa, Sana'arta, Shan Shisha, Fita yawo da kannenta, da sauransu. https://www.tiktok.com/@alphacharlesborno/video/7548213195056450834?_r=1&u_code=ejaikd8elj8058&preview_pb=0&sharer_language=en&_d=ejaij098emc1h5&share_item_id=7548213195056450834&source=h5_m&timestamp=1757572260&user_id=7483197776647635989&sec_user_id=MS4wLjABAAAAN7fVbcc0mzRzgIxdVwTekj-Bzgfq381B8aILPWs15fqP6aFNZ5GwIpbLEwMTYvVW&item_author_type=2&social_share_type=0&utm_source=copy&utm_campaign=client_share&utm_medium=android&share_iid=7545729042580113168&share_link_id=7fba44a9-6c90-4895-8239-847dcc9da4b2&share_app_id=1233&ug...
Shugaba Tinubu ya bayar da umarnin sake rage farashin kayan abinci

Shugaba Tinubu ya bayar da umarnin sake rage farashin kayan abinci

Duk Labarai
Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya sake bayar da umarnin a sake rage farashin kayan abinci. Shugaban ya bayar da wannan umarnin ne ga majalisar zartaswa, kamar yanda karamin Ministan noma, Senator Aliyu Sabi Abdullahi ya bayyanawa manema labarai a Abuja. Ministan da yake magana ranar Laraba ya ce shugaban kasar yace a samar da yanda za'a rika safarar kayan abincin a Najeriya ta hanyar sauki ta yanda farashinsa zai sake sauka. Hakan na zuwane a yayin da wasu manoma ke kukan cewa faduwar farashin kayan abinci na sa su tafka Asara.
EFCC na can tsare da tsohon shugaban kamfanin mai na kasa, NNPCL, Mele Kolo Kyari bisa zargin Almundahanar makudan kudade

EFCC na can tsare da tsohon shugaban kamfanin mai na kasa, NNPCL, Mele Kolo Kyari bisa zargin Almundahanar makudan kudade

Duk Labarai
Rahotanni sun ce, Mele Kolo Kyari, tsohon shugaban kamfanin man fetur na kasa, NNPCL, na can hannun hukumar yaki da rashawa da cin hanci, EFCC inda yake amsa tambayoyi Kyari ya kai kansa ofishin hukumar ne ranar Laraba. Sannan ana masa bincikene kan kudaden da aka ware dan gyaran matatun man fetur din Najeriya. Wata majiya daga hukumar ta EFCC ta tabbatar da tambayoyin da akewa Mele Kolo Kyari. A baya dai kotu ta kulle asusun ajiyar banki na Mele Kolo Kyari bayan da EFCC ta bukaci hakan.
Kuna da Wuta kuwa? Hukumar wutar lantarki ta Najeriya ta fitar da sanarwa game da lalacewar da wutar Najeriya gaba daya ta yi da kuma lokacin da za’a gyara

Kuna da Wuta kuwa? Hukumar wutar lantarki ta Najeriya ta fitar da sanarwa game da lalacewar da wutar Najeriya gaba daya ta yi da kuma lokacin da za’a gyara

Duk Labarai
Hukumar wutar Lantarki ta Najeriya reshen jihar Legas, ta fitar da sanarwar cewa, wutar Lantarki ta samu matsala kuma ba'a san me ya haifar da hakan ba. Hukumar tace tana aiki tukuru dan dawo da wutar inda ta baiwa abokan huldarta hakuri. A baya dai, Hutudole ya kawo muku rahoton yanda wutar Lantarkin Najeriya gaba daya ta samu matsala wanda hakan ya jefa kasar cikin duhu.
Tonon Silili: Ji yanda aka gano Matar wani Gwamnan Najeriya na ciyn amanarsa da wani

Tonon Silili: Ji yanda aka gano Matar wani Gwamnan Najeriya na ciyn amanarsa da wani

Duk Labarai
'Yar takarar mataimakin Gwamna a jihar Anambra a jam'iyyar APC, Ekwunife ta yiwa gwamnan jihar, Charles Soludo tonon Silili. Inda ta bayyana cewa matarsa ta taba yin lalata da tsohon Gwamnan jihar, Mbadinuju Ekwunife ta bayyana hakane a wata ganawar sirri da ta yi da wani masoyinta me suna Ifeanyi. Tace babu wanda zata zauna ya bata mata suna haka kawai, itama sai ta fadi abi da ta sani akansu. Ta dai fadi wadannan kalamai ne a hirar waya da suka yi wadda kuma an yi recording dinta saidai ta bayyana ba tare da sanin su ba. Lamarin ya jawo cece-kuce sosai. Ekwunife ta bayyana hakane bayan da gwamnan jihar, Charles Soludo ya zargeta da amfani da takardun Digiri na 3 watau PhD wanda ta samo daga jami'ar da bata da inganci a kasar Amurka. Ekwunife ta kara da cewa solu...