‘Yan Kwaya sun karu a Najeriya>>Gwamnatin Tinubu ta koka
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Gwamnatin tarayya ta koka da cewa, 'Yan kwaya sun karu a Najeriya.
Hakan na zuwane yayin da ake tunawa da zagayowar ranar yaki da shan kwaya da safararta a Duniya.
Gwamnatin ta yi kiran hada kai dan yakar wannan matsala.
Babbar sakatariya a ma'aikatar lafiya ta tarayya, Daju Kachollom, cee ta bayyana hakan a ganawa da manema labarai.
Tace matsalar ta'ammuli da miyagun kwayoyi ba matsalar mutum daya bace ko kuma masu sha kawai, matsala ce ta kowa da kowa dan haka hadin kai...







