Wednesday, November 19
Shadow

Kalli Bidiyo: Mijina bai iya soyayya ba, ko Kis bai taba min ba tunda muka yi aure, kullun kawai saidai ya zo yace in bude mai>>Matar aure ta kaiwa Fasto karar Mijinta

Wata matar aure ta dauki hankula bayan kai karar Mijinta wajan Fasto bisa zargin bai iya soyayya ba.

Matar tace tunda suka yi aure ko kiss Mijin nata bai taba mata ba, da yayi Niyyar kwanciyar aure da ita saidai kawai yace mata ta bude masa.

Menene ra’ayinku aka wannan?

Karanta Wannan  DPO Na 'Yan Sanda Kenan Da Sojoji Suka Bindige Bayan Ya Ketara Shingen Tsaro A Jihar Źamfàŕa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *