Dukan da aka so a Lakadamin a jihar a jihar Gombe abin kunyane kuma na yi Allah wadai dashi, irin wanan abu na iya jawo yàkìn basasa>>Shugaban APC, Dr. Abdullahi Umar Ganduje
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false}
Shiga tasharmu ta WhatsApp dan samun labarai: https://whatsapp.com/channel/0029VbA9rBN1SWt61nQZUj1g
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje yayi Allah wadai da yunkurin dukan sa da aka so yi a taron masu ruwa da tsaki na jam'iyyar APC a jihar Gombe.
Ya bayyana cewa abin rashin kishin kasa ne kuma abune na rashin da'a.
Sannan yace hakan zai iya dagula lamarin siyasar kasarnan.
Ganduje ya bayyana hakane ta bakin hadiminsa na musamman dake taimaka masa kan w...








