Kalli Bidiyon yanda ake ta rokon matashi ya ci abinci yaki ci saboda Budurwarsa ta yi aure
Matashi da Budurwarsa ta yi aure kenan ya shiga damuwa sosai anata fama dashi ci abinci yaki ci.
Rahotanni sun ce kwanansa 3 kenan bai ci abin ci ba.
Ya sha Alwashin ba zai sake yin soyayya ba sai ya samu kudi.
https://www.tiktok.com/@hausa.comedy8/video/7582910182590614801?_t=ZS-92BTz1eVl0j&_r=1








