Tuesday, December 16
Shadow
Da Duminsa: A karshe dai, Sanata Natasha Akpoti ta baiwa Sanata Godswill Akpabio hakuri inda tace yanzu ta gane kurenta

Da Duminsa: A karshe dai, Sanata Natasha Akpoti ta baiwa Sanata Godswill Akpabio hakuri inda tace yanzu ta gane kurenta

Duk Labarai
Sanata Natasha Akpoti ta fito ta baiwa kakakin majalisar Dattijai Godswill Akpabio hakuri kan zargin da ta masa na nemanta. Saidai ta nemi hakurinne ta hanyar zunde da shagube. A cikin wasikar data wallafa a shafinta na facebook. Sanata Natasha ta ce cikin habaici tana baiwa Sanata Akpabio Hakuri. Tace ta gano cewa nasarar dan majalisa a wani lokacin ba jajircewa da cacanta ce ke kawota ba amma biyayya ga bukatar wani. Tace kaiconta da bata gane cewa ba kin bashi hadin kai abu ne da baya daya daga cikin dokokin da aka zayyana a majalisar. Tace tana bayar da hakuri saboda girmama sanin aiki da hake hakkin mutanenta fiye da sharholiya a bayan fage. Tace yanzu ta gane kuskurenta dan ta ga sakamakon abinda ta aikata inda ta gamu da tsaiko da fushi da nuna isa, dan haka ya...
TIRƘASHI: Saboda masifa da sa ido irin na mutane sai da suka gano cewa Rarara kwance ya baiwa yayansa rigar da ya saka ranar bikinsa.

TIRƘASHI: Saboda masifa da sa ido irin na mutane sai da suka gano cewa Rarara kwance ya baiwa yayansa rigar da ya saka ranar bikinsa.

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} TIRƘASHI: Saboda masifa da sa ido irin na mutane sai da suka gano cewa Rarara kwance ya baiwa yayansa rigar da ya saka ranar bikinsa. Me za ku ce?
Karanta Jadawalin ‘yan siyasar da Aka dakatar da binciken da EFCC ke musu bayan da suka koma jam’iyyar APC

Karanta Jadawalin ‘yan siyasar da Aka dakatar da binciken da EFCC ke musu bayan da suka koma jam’iyyar APC

Duk Labarai
A kwanannan an yi ta gasar komawa jam'iyyar APC tsakanin 'yan majalisa da gwamnoni. Saidai akwai manyan masu laifi da ake zargin sun saci kudin Talakawa kuma har hukumar yaki da rashawa da cin hanci EFCC ta fara bincikensu. Amma tun da suka Koma APC ba'a kara jin labarin binciken da ake musu ba. Gasu kamar haka: Godswill Akpabio: Ana zarginsa da satar kudin jiharsa ta Akwa-Ibom yayin da yayi gwamna da suka kai Naira Biliyan N108.1. Kuma EFCC ta fara bincikensa. Amma duk da haka ba'a hukuntashi ba, tunda ya koma APC shiru kake ji. ORJI UZOR KALU Shima Kalu an kamashi inda aka zargeshi da cin kudin jihar Abia lokacin yana gwamnan jihar. Har an yanke masa hukunci amma kuma tun da ya koma APC shima shiru kake ji. STELLA ODUAH An zargeta da satar Naira Biliyan 5...
Ƴansanda sun ce sun kuɓutar da mutum 10 da aka sace a titin Funtua-Gusau

Ƴansanda sun ce sun kuɓutar da mutum 10 da aka sace a titin Funtua-Gusau

Duk Labarai
Rundunar ƴansandan Najeriya ta ce ta kuɓutar da mutum goma da ake zargin ƴanbindiga sun yi garkuwa da su a kan babban hanyar Funtua zuwa Gusau. Wata sanarwa da mai magana da yawun ƴansandan Najeriya, ACP Olumuyiwa Adejobi ya fitar, ya ce an samu nasarar kuɓutar da mutanen ne bayan samun bayanan sirri kan ayyukan ƴan bindigar - inda suka kuma daƙile wani yunkurin garkuwa da mutane a kan hanyar ta Funtua-Gusau. Olumuyiwa ya ce ƴansandan shiyyar Faskari da ke jihar Katsina ne suka yi nasarar kuɓutar da mutanen goma, bayan artabu da masu garkuwan - abin da ya sa suka tsere da munanan raunuka. "Jami'an mu sun fafata da ƴanbindigar, abin da ya janyo wasu suka tsere da raunuka. Sakamakon haka muka yi nasarar ceto mutum goma, ciki har da direbobi biyu da kuma fasinjoji takwas. Ba su samu ...
Gwamnatin tarayya ta bayyana Albashi da Alawus din mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima

Gwamnatin tarayya ta bayyana Albashi da Alawus din mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima

Duk Labarai
Gwamnatin tarayya ta bayyana Albashi da alawus din da ake biyan Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima Albashi da alawus din da ake biyan mataimakin shugaban kasar ya kai Naira Miliyan ₦12,126,290 a shekara. Ainahin Albashin mataimakin shugaban kasar wanda babu Alawus shine Naira ₦3,031,572.50 a shekara wanda yana nufin Naira ₦252,631.04. Daya daga cikin Alawus din da mataimakin shugaban kasar yake dauka shine na Naira ₦1,515,786.25 a shekara a matsayin alwus din wahalhalun da yake. Sannan akwai Alawus din mazabarsa na Naira ₦7,578,931.25 da ake bashi shima duk shekara.
Hajji 2025: Za a Fara Jigilar Alhazan Kano Ranar 13 Ga Mayu

Hajji 2025: Za a Fara Jigilar Alhazan Kano Ranar 13 Ga Mayu

Duk Labarai
Hajji 2025: Za a Fara Jigilar Alhazan Kano Ranar 13 Ga Mayu Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Kano ta bayyana cewa za a fara jigilar alhazan jihar zuwa ƙasa mai tsarki a ranar 13 ga Mayu, 2025. Bayanin hakan na dauke ne cikin wata sanarwa da Sulaiman A. Dederi, Jami'in Hulɗa da Jama'a na hukumar ya fitar. Shugaban hukumar, Alhaji Lamin Rabi'u Danbappa, ne ya sanar da hakan yayin wata ziyara da ya kai cibiyoyin bita na kananan hukumomin Ungogo da Bichi, a wani bangare na shirin Hajjin shekarar 2025. Ya bayyana cewa, bisa ga jadawalin da Hukumar Kula da Aikin Hajji ta Ƙasa (NAHCON) ta fitar, za a fara jigilar alhazan Kano ta jirgin Max Air. Alhaji Lamin ya ce tuni hukumar ta kammala dukkan shirye-shiryen da suka wajaba don tabbatar da nasarar jigilar alhazan cikin tsari da kwanc...
Saudiyya ta hana mazan ƙasar aurar matan Pakistan da Bangladesh da Chadi da Burma

Saudiyya ta hana mazan ƙasar aurar matan Pakistan da Bangladesh da Chadi da Burma

Duk Labarai
An haramta wa mazan Saudiyya auren matan Pakistan, Bangladesh, Chadi, da Burma. Jaridar Gulf News ta rawaito cewa an bayyana matakin ne domin hana mazan Saudiyya aurar mata ƴan kasashen waje. Jaridar ta rawaito cewa ƴan kasar Saudiyya da ke son auren mata daga kasashen waje sai sun fara samun amincewa daga hukumomin gwamnati da abin ya shafa sannan su mika takardar neman aure ta hanyoyin hukuma. Manjo Janar Assaf Qureshi, wanda shi ne daraktan ƴan sandan Makkah ya ce dole sai duk wata bukata ta aure daga wajen masarautar ta bi ta hanyoyi da wasu sharudda kafin a ba da izini ko kin amincewa. Har ila yau, dole ne a yi la'akari da cewa don ɗaukar matakin sanya dace, kwamitin yana buƙatar lokaci mai tsawo don aiwatar da aikace-aikacen sa.
Mace ta Gari: Mijina Ya Taba Hana Ni Zuwa Umarah A Lokacin Bai Fi Awanni Hudu Ya Rage Mu Tashi Ba, Amma Saboda Kauna Da Biyayya Haka Na Hakura, Inji Bahijja Kabara

Mace ta Gari: Mijina Ya Taba Hana Ni Zuwa Umarah A Lokacin Bai Fi Awanni Hudu Ya Rage Mu Tashi Ba, Amma Saboda Kauna Da Biyayya Haka Na Hakura, Inji Bahijja Kabara

Duk Labarai
{"remix_data":[],"remix_entry_point":"challenges","source_tags":[],"origin":"unknown","total_draw_time":0,"total_draw_actions":0,"layers_used":0,"brushes_used":0,"photos_added":0,"total_editor_actions":{},"tools_used":{},"is_sticker":false,"edited_since_last_sticker_save":false,"containsFTESticker":false} Mijina Ya Taba Hana Ni Zuwa Umarah A Lokacin Bai Fi Awanni Hudu Ya Rage Mu Tashi Ba, Amma Saboda Kauna Da Biyayya Haka Na Hakura, Inji Bahijja Kabara Bahijja ta bayyana hakan ne a hirar ta da Tubeless Media. Saidai wasu na ganin ba kowace mace ce za ta iya yi wa mijinta irin wannan biyayyar ba! Me za ku ce?
Yarima a masarautar Saudiyya, Alwaleed bin Khalid bin Talal – wanda ya shafe fiye da shekara 20 yana cikin yanayin doguwar suma – an yi bikin cikarsa shekara 36 da haihuwa

Yarima a masarautar Saudiyya, Alwaleed bin Khalid bin Talal – wanda ya shafe fiye da shekara 20 yana cikin yanayin doguwar suma – an yi bikin cikarsa shekara 36 da haihuwa

Duk Labarai
Yarima a masarautar Saudiyya, Alwaleed bin Khalid bin Talal - wanda ya shafe fiye da shekara 20 yana cikin yanayin doguwar suma - an yi bikin cikarsa shekara 36 da haihuwa. Ranar 18 ga watan Afrilu ce ranar da aka haife shi. Yariman ya shahara a ƙasashen Larabawa, har an laƙaba masa sunan, "Yarima Mai Barci".