Sakataren ma’aikatar gwamnati da aka dakatar a jihar Kebbi Dr. Nasiru Abubakar Kigo ya janye ikirarin da ya yi na yawan masu auren jinsi a jihar Kebbi da Sokoto, kalaman da ya janyo masa dakatarwar daga gwamnan jihar Nasir Idris
Majalisar Malaman jihar ta nemi afuwar al'ummar Kebbi da Sokoto bisa kalaman da jam'in gwamnatin ya yi wanda membanta ne.
Yusuf Muhammad Ladan








